Gobe yanar murna ce na matanmu, domin haka Lorewa na ba da darussa 10 kyauta na tsawon sati daya kacal. Da promo code: Ku garzayo domin samun wannan garabasan. #northernwomen #macegimbiya #macetaarewa #lorewataarewa #northerners #EmbraceEquity
Posted 1 year ago (07 March 2023)